fidelitybank

Masu yiwa hidima kasa sun shiga tsarin inshorar lafiya

Date:

Hukumar kula da masu yi wa kasa hidima ta Najeriya (NYSC), ta kaddamar da shirinta na shigar da masu hidimar cikin tsarin inshorar kula da lafiya na kasa.

A shirin wanda aka kaddamar yau Juma’a 11 ga watan Fabrairu 2022, a shelkwatar hukumar da ke Abuja, masu hidimar za su rinka cin moriyar kula da lafiyarsu daga lokacin da matashi ya karbi takardarsa ta zuwa sansanin horo zuwa sati uku, bayan kammala aikin na kasa.

Domin tabbatar da shirin na tafiya yadda ya kamata, hukumar ta NYSC ta ce ta zabi asibitoci shida daga shiyyoyi shida na kasar domin gudanar da shi.

Hukumar ta bukaci matasan da ke cikin aikin bautar kasar da su je su yi rijista da asibitocin da ke yankunan da suke aikin. A cewar BBC.

Shugaban hukumar ta NYSC, Manjo Janar Shuaibu Ibrahim, ya ce, kaddamar da shirin kula da lafiyar cika umarnin da shugaban kasa ya bayar ne a shekara ta 2016, wanda ya biyo bayan kisan da aka yi wa wasu masu yi wa kasa hidima uku da aka tura sansanonin horon aikin a jihohin Kano da Zamfara da kuma Bayelsa.

cnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp