fidelitybank

Masu adawa da Peter Obi ba sa son cigaban Najeriya – LP

Date:

Mataimakin Shugaban Jam’iyyar Labour (LP), Favor Reuben, ya ce, mutanen da ke adawa da dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar, Peter Obi, suna adawa da ci gaban Najeriya.

Reuben dai na mayar da martani ne kan matakin da jam’iyyar LP ta dauka na baya-bayan nan a yankin Arewa maso Yammacin kasar nan, inda suka ruguza tsarinsu domin marawa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress, APC, Bola Tinubu baya.

Ya ce mutanen da ke adawa da takarar Obi su ne wadanda ke da tsarin aikata laifuka da rashawa.

“Kamar yadda nake magana da ku, har ’yan Arewa suna goyon bayansa, kowa yana goyon bayansa.

Karanta Wannan: Jam’iyyar LP ta na yi wa Tinubu sharar fagge ne kawai – APC

“Mutanen da ba za su iya amincewa da Peter Obi ba su ne mutane masu cin hanci da rashawa, mutanen da suka yanke shawarar ruguza kasar nan, mutanen da suka yanke shawarar cewa wahala ta zama hanyar kasar nan. Wannan su ne kawai mutanen da ba za su iya amincewa da Peter Obi ba, ”in ji shi.

A ranar Lahadin da ta gabata ne jam’iyyar LP a yankin Arewa maso yammacin kasar nan, ta ruguza tsarin jam’iyyarsu domin marawa Tinubu baya.

news nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp