fidelitybank

Masoya sun cika ofishin Jonathan su na roƙon shi ya fito takarar shugabancin ƙasa

Date:

 

 

 

Ɗaruruwan magoya baya, da su ka haɗa da matasa da gungun mata ne a yau Juma’a su ka yi tsinke a ofishin tsohon shugaban ƙasa Goodluck Ebele Jonathan.

Magoya bayan, wandanda su ka cika ofishin nasa ɗauke da kwalaye masu ɗauke da sakonni daban-daban, sun yi kira a gare shi da ya fito takarar shugabancin ƙasa a 2023.

Tun misalin ƙarfe 8 na safe ne dai magoya bayan su ka isa ofishin na Jonathan ɗauke da kayan kida, inda su ke ta rera wakoki na goyon baya iri-iri.

Sun nuna takaicin su cewa tun da Jonathan ya bar mulki, yunwa, talauci, rashin tsaro da rashin aikin yi sun yi wa ƙasar katutu.

Masoyan na Jonathan sun ce al’ummar ƙasa, maza da mata sun zama almajirai sabo da irin tsauraran manufofin gwamnti mai ci.

Jaridar PlatinumPost ta rawnaito cewa tuni da fastocin Jonathan na takara su ka cika wasu sassa na Abuja, bayan da shi kuma ya kame bakinsa game da batun tsaya wa takara.

latest news in nigeria 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp