fidelitybank

Masari ka karasa ayyukan da ka dauka kafin ka sauka – Mazauna Katsina

Date:

Mazauna jihar Katsina sun bukaci Gwamna Aminu Masari da ya kammala aikin karkashin kasa da ake yi a cikin babban birni a kan kari domin bunkasa ci gaba.

Ibrahim Suleiman, daya daga cikin mazauna yankin da suka nuna sha’awar hanyar, ya shaidawa manema labarai cewa, za a inganta zirga-zirgar ababen hawa idan an kammala aikin.

Suleiman ya ce, aikin zai inganta zirga-zirgar ababen hawa a garin da kuma inganta zamantakewa da tattalin arziki. Ya yi nuni da cewa hanyar karkashin kasa ita ce hanyar da mutane ke shigowa cikin garin Katsina da sauran wurare.

Wata mazauniya Ladi Balarabe, daga Kofar Kwaya ta ce hanyar karkashin kasa za ta saukaka jigilar kayayyaki da mutane tare da kawata garin.

Mista Masari dai ya bayar da kwangilar aikin gina hanyar karkashin kasa kimanin watanni shida da suka gabata, inda ya yi alkawarin kammala aikin cikin shekara daya.

Gwamnan ya ce, manufar hanyar ita ce rage cunkoson ababen hawa tare da samar da hanyar shiga cikin sauki a cikin garin. In ji Pepople Gazette.

bbc news nigeria today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An samu fashewar wani abu a kamfanin ƴan Chana a Kano

An samu fashewar wani abu a Kamfanin Ƙarfe na...

Ma’aikacin kamfani ya kashe abokin aikinsa a Kano

Rahoton da ke yawo a kafafen sada zumunta ya...

Kotu ta ɗaure Matashin da yake tare titi a Kano da sunan barƙwanci

Kotun majistire da ke unguwar Nomansland a Kano, karkashin...

Bayan kashe Soja yanzu haka an kama ƴan Daba 398 a Kaduna

Rundunar 'Yan Sandan Jihar Kaduna, ta sanar da kama...

Shettima zai san makomarsa bayan taron APC na ƙasa – Fadar Shugaban Ƙasa

Fadar shugaban ƙasa ta bayyana cewa, sai bayan babban...

Kotu ta ɗaure Matashin da ya shiga ɗakin kwanan Ɗalibai Mata a Kano

Babbar Kotun Shariʼar Musulunci da ke Kofar Kudu a...

Ban gudu daga PDP ba – Namadi Sambo

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Mohammed Namadi Sambo, ya ƙaryata...

Da yuwar Sojojin mu za su shiga yaƙi don tallafa wa Isra’ila – Trump

Rundunar sojin Isra'ila IDF ta ce ta ƙaddamar da...

Isra’ila ta kai hari cibiyoyin ƙera nukiliyar Iran

Yayin da aka shiga rana ta shida na yaƙi...

Najeriya za ta kwashe ƴan ƙasarta dake zaune a Iran da Isra’ila

Gwamnatin tarayya ta ce, tana kammala shirye-shiryen gaggawa domin...

Makami mai Linzami ya faɗa kan cibiyar tattara bayanan sirrin Isra’ila

Kafar yaɗa labarai ta gwamnatin Iran ta ce, ƙasar...

Iran ta ƙaddamar da sabbin hare-haren makamai masu linzami kan Isra’ila

Rundunar sojin Isra'ila ta ce, Iran ta ƙaddamar da...
X whatsapp