Masarutar Daura ta nada Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, a matsayin Ɗan Amanar Daura.
Nadin wana a ka yi shi a ranar Asabar, 5 ga watan Febrairu, 2022 a garin Daura, jihar Katsina.
Jiga-jigan ‘yan siyasa da manyan jami’an gwamnati da wakilan shugaba Muhammadu Buhari sun halarci bikin nadin
.