fidelitybank

Masana sun yi gargaɗin ƙarewar Bishiyoyi a doron ƙasa

Date:

Dubban masana kimiyya sun yi gargaɗin cewa fiye da kashi ɗaya bisa uku na wasu bishiyoyi na barazanar karewa a doron ƙasa.

An gabatar da wannan rahoto ne a wani taron Majalsar Ɗinkin Duniya da aka yi kan sauyin yanayi a Colombia.

Bishiyoyi na da matukar amfani a rayuwar ɗan’adam, suna kuma taimakawa wajen tsaftace iskar da ake shaka da kuma zuke gurɓatacciyar iska.

Kazalika bishiyoyi na zama gida ga dubban tsuntsaye da ma dabbobin da ke shayarwa.

Haka kuma miliyoyin mutane sun dogara a kan bishiyoyi wajen gudanar da rayuwar yau da kullum.

Wannan barazana ta gushewar wasu nau’in bishiyoyi yana afkuwa a kowace ƙasa, in ji masanan.

latest legit news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Kare Ya Kashe Ragon Layya: Mai ƙwacen waya ya kashe Sojin ruwa a Kaduna

Wani mai ƙwacen waya ya kashe wani soja bayan...

Sojoji sun hallaka ƴan Boko Haram da dama

Da sanyin safiyar ranar Litinin, dakarun rundunar Haɗin kai...

Tarzomar kama baƙin haure a Amurka na yamutsa hazo

An shiga rana ta uku a tarzomar da ake...

Alhazai sun kammala aikin Hajji bana

A ranar Lahadin da ta gabata ne alhazai miliyan...

Tinubu gyaran ƙasa za ka mayar da kai ba zaɓen 2027 ba – ACF

Ƙungiyar Tuntuɓar Juna ta Arewacin Najeriya, ta yi kira...

Ƴan Jagaliya sun caka wa Matashi kuwa lokacin da ya zo karɓar naman Sallah a Kano

Matashi Ibrahim Mahmud ya rasu sakamakon caka masa wuƙa...

Kallo Ya Koma Sama: Elon Musk zai fuskanci mummunar sakamako – Trump

Ana ci gaba da takun saka tsakanin shugaban Amurka...

Zulum ya miƙa kyautar Naira miliyan 100 ga iyalan Sojojin da aka kashe

Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya bai...

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...
X whatsapp