fidelitybank

Maniyatan jihar Nasarawa sun yi hatsari

Date:

Maniyatan jihar Nasarawa sun yi hatsari a kan hanyar su ta zuwa Abuja.

Hatsarin mota ya ritsa da wasu maniyyata daga Jihar Nasarawa a yau Laraba.

Lamarin ya faru ne yayin da suke kan hanyarsu ta zuwa Abuja babban birnin ƙasar, kamar yadda wani mai magana da yawun hukumar aikin Hajji a Najeriya ya tabbatar wa BBC.

Babu wanda ya rasa ransa a hatsarin yayin da motar bas ɗin da suke ciki ta hantsila a kusa da garin Keffi mai maƙwabtaka da Abuja.

Sai dai babu tabbas game da yawan waɗanda suka ji raunuka.

A gobe Alhamis ne ake sa ran fara kwashe maniyyata aikin Hajjin na bana zuwa Saudiyya daga filin jirgin sama na Nnamdi Azikwe da ke Abuja.

dailysun

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Zan cigaba da sa yawan jini ga maƙiya Tinubu – Wike

Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya sha alwashin...

Tinubu zai magantu a kan ranar Dimokradiyya

Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu, zai yi jawabi ga...

A shirye nake na mutu don nasarar APC a 2027 – Orji Kalu

Sanatan Abia ta Arewa, Orji Uzor Kalu, ya bayyana...

Bayan hutun Sallah Tinubu zai koma Abuja

Shugaban ƙasa, Bola Tinubu na kan hanyarsa ta komawa...

Mutane 570 aka kashe a Najeriya cikin watan Afrilu – Rahoto

Hukumar kare haƙƙin ɗan'adam a Najeriya ta ce, adadin...

PDP ba za ta mutu ba duk da rikicin cikin gida – Wike

Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya ce...

Sojoji sun kashe riƙaƙen ɗan bindiga Guddel a Kaduna

Sojoji sun yi nasarar kawar da fitaccen shugaban ‘yan...

Fadar shugaban ƙasa ta yi kakkausar gargaɗi a kan Ndume

Fadar shugaban kasa ta yi kakkausar gargadi ga dan...

Kare Ya Kashe Ragon Layya: Mai ƙwacen waya ya kashe Sojin ruwa a Kaduna

Wani mai ƙwacen waya ya kashe wani soja bayan...

Sojoji sun hallaka ƴan Boko Haram da dama

Da sanyin safiyar ranar Litinin, dakarun rundunar Haɗin kai...

Tarzomar kama baƙin haure a Amurka na yamutsa hazo

An shiga rana ta uku a tarzomar da ake...

Alhazai sun kammala aikin Hajji bana

A ranar Lahadin da ta gabata ne alhazai miliyan...
X whatsapp