fidelitybank

Mane ya na taimakon mutane ba manyan motoci ne a gabansa ba – Yaya Toure

Date:

Tsohon dan wasan tsakiya na Manchester City, Yaya Toure, ya yaba wa tsohon dan wasan Liverpool, Sadio Mane saboda taimakon da yake yi.

Toure ya ji dadin yadda ‘yan kasar Senegal ke taimakon mutanen da suka koma kasarsa.

A cewarsa, maimakon tuka manyan motoci, dan wasan gaban Bayern Munich ya dukufa wajen ba da goyon baya ga mutanensa.

Toure, tsohon dan wasan Barcelona da Manchester City ya shaida wa Match of the Day Africa cewa: “Yadda yake mu’amala da al’amura cikin kwanciyar hankali da kuma goyon bayan da yake baiwa mutanensa a kasarsa abin mamaki ne.”

“Wasu kwanaki, nakan yi fushi idan na karanta kafofin watsa labaru game da shi kuma wani É—an jarida zai tambaye shi, ‘Me ya sa ba ka da Ferrari’, sai ya ce, ‘A’a, ba na bukata. Na fi son samun mota ta al’ada’.

“Bayan wata biyu mun gan shi. Ya kasance yana yin abubuwa a Æ™asarsa ta haihuwa. Shi babban misali ne.”

Mane, wanda ya koma Bayern Munich daga Liverpool kan yarjejeniyar da ta kai fam miliyan 35, ya ci kwallaye 12 a wasanni 38 da ya buga a kungiyar a yanzu.

nan news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp