fidelitybank

Manchester City ta baiwa Guardiola wa’adi a kan makomar sa

Date:

Rahotanni daga kasar Ingila sun bayyana cewa, kungiyar kwallon kafa ta Manchester City ta tsayar da ranar Kirsimeti ga Pep Guardiola domin yanke shawara kan makomarsa a kungiyar ta Premier.

Kwantiraginsa na yanzu zai kare a lokacin rani na 2025.

A cewar Sky Sports, zakarun Ingila ba sa son shiga sabuwar shekara tare da rashin tabbas game da makomar Guardiola.

Za su bukaci Guardiola ya sanar da kulob din matakin da ya dauka a lokacin Kirsimeti domin a fara neman wanda zai maye gurbinsa, idan har ya yanke shawarar kin sanya hannu kan wata sabuwar yarjejeniya.

Mai horas War mai shekaru 53 a duniya ya shafe shekaru takwas a City, tsawon lokacin da ya shafe a kowace kungiya.

A farkon wannan bazarar, Guardiola ya nuna cewa, zai iya barin kungiyar nan ba da jimawa ba, kamar yadda ya bayyana karara cewa, ya kusa barin Etihad fiye da zama.

vgn news 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp