fidelitybank

Man fetur zai koma lita 410 a Najeriya – NNPC

Date:

Shugaban kamfanin man fetur na NNPC, Mele Kyari ya ce farashin litar mai zai kai N410 kan kowanne lita guda, maimakon N170 da ake sayarwa a yanzu, da zaran an janye tallafin mai.

Kalaman Mele Kyari na zuwa ne kwana guda bayan kungiyar dillalan mai ta kasa na cewa su na son a kai farashin man naira 200 zuwa 210 domin saukaka wahalhalun mai a faÉ—in kasar.

IPMAN ta ce janye tallafi ko karin kuÉ—in mai ne kawai mafita a wannan yanayi da Najeriya ke ciki.

Sai dai a lokacin da ya ke jawabi a gaban ‘yan majalisar wakilai, shugaban NNPC ya ce ana cikin wani yanayi saboda a halin yanzu cigaba da sayar da man kan naira 170 abu ne mai wahala, saboda farashin ya ninka haka sau uku.

Don haka dole ne wani ya rinka daukan asara, kuma yanayi ne da ba zai É—ore ba.

Kusan tun a farkon wannan shekara zuwa wannan lokaci ba a daukar wani dogon lokaci ba tare da an faÉ—a cikin karancin fetur ba a Najeriya.

Wannan ne ya sa farashin ya sauya a cikin watanni baya, abin da ya kawo sauki a wancan lokaci. Sai dai makonni bayan hakan sai wahalar ta sake kunno kai kuma har yanzu ana cikinta.

sun newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp