fidelitybank

Man City ba za ta iya lashe Firimiya ba idan ta sha kashi a hannun Liverpool – Guardiola

Date:

Kocin Manchester City, Pep Guardiola, ya ce kungiyarsa ba za ta iya lashe gasar cin kofin Premier ba, idan ta sha kashi a hannun Liverpool a karshen mako mai zuwa.

Guardiola na magana ne bayan da zakarun suka yi rashin nasara a wasa na biyar a jere a dukkan gasa da kuma wasan gasar Premier na uku da ci 4-0 a hannun Tottenham a ranar Asabar.

Reds za ta iya samun tazarar maki takwas idan ta doke Southampton a ranar Lahadi.

An tambayi Guardiola ko tazarar maki 11 – idan City ta yi rashin nasara a hannun kungiyar Arne Slot – zai yi yawa don yin garambawul ko da a wannan matakin na kakar wasa.

Ya amsa: “Eh, gaskiya ne.

“Ba mu tunanin yin nasara ko rasa [kambun], ba mu cikin halin da za mu yi tunanin abin da zai faru a karshen kakar wasa ta bana.

“Idan a karshe ba mu yi nasara ba saboda ba mu cancanci hakan ba. Mun samu nasara a baya saboda mun cancanci hakan.”

nigerian 
newspapers today the sun

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp