fidelitybank

Mammalakin Twitter zai sauka daga mukaminsa

Date:

Mamallakin kamfanin Twitter, Elon Musk ya ce zai yi murabus a matsayin babban jami’in kamfanin da zarar ya samu wani da zai maye gurbinsa.

Ya wallafa a shafinsa cewa idan hakan ta faru, shi kuma zai mayar da hankali ne wajen tafiyar da rukunin ma’aikatan da ke kula da rumbun adana bayanai da manhajojin kamfanin.

Matakin na baya-bayan nan da Musk ya É—auka na zuwa ne kwanaki uku bayan da galibin mutane suka bayyana ra’ayin ya sauka daga shugabancin kamfanin a wata Æ™uri’ar jin ra’ayi da ya buÉ—e.

Sama da mutum miliyan 17 ne suka bayyana ra’ayinsu kuma tun farko Mista Musk ya ce zai mutunta sakamakon.

yola news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gobara na cigaba da lakume wasu yankunan Turai

Gobarar daji na ci gaba da ruruwa a sassan...

An kama Fursunoni 7 da suka tsere daga gidan kurkukun jihar Nasarawa

Hukumar kula da gidajen yari a Najeriya ta ce...

Gwamnati za ta gina titin jirgi a jihohi shida

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta haÉ—a gwiwa da...

Tinubu ya na cikin koshin lafiya – Farouk Adamu Aliyu

Tsohon É—an majalisar wakilai daga jihar Jigawa, Faruk Adamu...

Amurka ta saka ladan dala miliyan biyar a kamo jagoran ‘yandaban Haiti

Amurka ta sanya dala miliyan biyar a matsayin lada...

Gwamnati ta janye karar da ta shigar kan Fasinjar jirgin Ibom

Gwamnatin Tarayya ta janye ƙarar da ta shigar kan...

Na so komawa Manchester United a 2012 – Lwandowski

Ɗanwasan gaban ƙungiyar Barcelona ta Spain, Robert Lewandowski ya...

Isak ya dage sai ya koma Liverpool

ÆŠanwasan gaba Alexander Isak ya nace sai ya bar...

Sadiq Umar da Bello El-Rufai sun sayi ƙungiyar Ranchers Bees ta Kaduna

ÆŠanwasan tawagar Super Eagles ta Najeriya da Real Socieded...

Atiku zai iya guduwa daga ADC ya koma PDP idan Jonathan ya tsaya takara – Diran

Tsohon mataimakin sakataren yada labaran jam’iyyar PDP na kasa,...

Zoben matar Ronaldo ya kai dala miliyan 5 – Masana

Masana sun yi kiyasin tsadar zoben da Cristiano Ronaldo...

Kama Tambuwal ya na da alaka da shigarsa cikin hadakar jam’iyya – Atiku

Tsohon É—antakarar shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya ce kama...
X whatsapp