fidelitybank

Mambobin mu ne ke yi mana zagon kasa – PDP

Date:

Majalisar Amintattu ta jam’iyyar PDP ta yi zargin cewa, akwai wasu mambobin jam’iyyar da ke yi wa kundin tsarin mulkin jam’iyyar zagon ƙasa ta hanyar ɗaukar matakan shari’a ga shugaba da sakataren jam’iyyar.

Shugaban kwmaitin, Sanata Adolphus Wabara ne ya bayyana hakan yayin buɗe taron majalisar gudanarwar jam’iyyar da ake yi a Abuja.

Sanata Wabara ya ƙara da cewa ɗya daga cikin abubuwan da ke damun ‘yan jam’iyyar shi ne ” halin da shugabancin jam’iyyar ke ciki a yanzu haka.”

Batun jagorancin jam’iyyar ne dai yake kokarin raba kan jama’a, inda ko a ranar Laraba sai da wani ɓangare na ‘yan jam’iyyar suka gudanar da zanga-zanga a sakatariyar jam’iyyar.

vanguardnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Buhari ya yi wa Najeriya hidimar da ba za a manta da shi ba – António Guterres

Babban Sakatare na Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD) António Guterres...

Binani ta koma jam’iyyar haɗaka ta ADC

'Yartakarar gwamnan jihar Adamawa a zaɓen 2023, Sanata Aishatu...

A Talata zan koma aiki na a majalisa – Natasha

Yar majalisar Dattawa, Sanata Natasha Akpoti, ta ci alwashin...

An sake mayar da yan Najeriya 294 gida daga Nijar

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya Nema ta...

An gano motoci 35 da aka sace a wata shida

Hukumar kiyaye haɗurra ta ƙasa a Najeriya ta ce...

Shugaban Laberiya ya je ta’aziyyar Buhari a Monrovia

Shugaban Ƙsaar Laberiya Joseph Nyuma Boakai ya kai ziyarar...

Rundunar Yansandan Kaduna ta hana gangamin goyon bayan Peter Obi

Rundunar 'yansandan Najeriya reshen jihar Kaduna ta hana gudanar...

Iran ta zartar da hukuncin kisa a kan Mutane 3

Hukumomi a Iran sun zartar wa mutum uku hukuncin...

Ƴansanda sun kama ƙasurgumin ɗanbindiga a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna ta ce, jami'an ta sun...

Sudan ta Kudu ta yi ta’aziyyar Buhari

Mukaddashin Ministan Harkokin Wajen Sudan ta Kudu, Ambasada Akuei...

Trump ya na fama da cuta mai kumbura kafa da toshewar hanyar jini

A ranar Alhamis ne Fadar White House ta sanar...

Yadda aka gudanar da addu’o’in Buhari a Villa

A ranar Alhamis ne aka gudanar da addu'o'i ga...
X whatsapp