fidelitybank

Malaman makarantu 9,204 sun zana jarabawar samun lasisi

Date:

Kimanin malaman makarantu 9,204 ne daga sassan kasar nan a ranar Asabar din da ta gabata ne suka rubuta jarabawar neman cancantar koyarwa (PQE) ga malaman da kungiyar rijistar malamai ta Najeriya (TRCN) ta shirya.

Darakta mai rikon kwarya da bayar da lasisi, Dakta Jacenta Ogboso ta bayyana hakan a lokacin da ake sa ido kan yadda ake gudanar da jarabawar a makarantar SASCON International School, Maitama, Abuja. In ji The Nation.

Ogboso ta ce Majalisar ta sake dage atisayen a Sokoto da Zamfara saboda matsalolin tsaro da aka fuskanta a baya-bayan nan.

Ta kuma bayyana cewa, mutane 125 ne suka yi rajistar wannan atisayen a Sokoto yayin da 151 suka yi rajista a jihar Zamfara, inda ta kara da cewa za a dage jarabawar a jihohin biyu da zarar an samu sauki.

Babban sakataren ma’aikatar ilimi ta tarayya, David Adejo, ya ce malaman da ba su yi rajistar rubuta PQE ba ba malamai ba ne a Najeriya.

Ya ce Gwamnatin Tarayya ta yi niyyar daidaita harkar koyarwa.

vgn news today 2021

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp