fidelitybank

Malaman Da’awah 6 sun mutu a hadarin mota a Kano

Date:

Mummunan hatsarin mota ya lakume rayukan malaman addinin musulunci guda shida a jihar Kano a ranar Laraba bayan gudanar da aikin yada addinin musulunci na Da’awah.

DAILY NIGERIAN ta tattaro cewa, malaman na dawowa ne daga Da’awah da ke karamar hukumar Sumaila, wanda Imam Malik Islamic Foundation ya tallafa musu.

Wasu ma’aikatan gidauniyar da ba su so a ambaci sunanta sun ce sun samu labarin faruwar lamarin da misalin karfe 3:00 na rana.

A cewarta, bayanan da suka samu sun nuna cewa dukkanin malamai shida, wadanda su ne shugabannin Da’awah sun rasu.

Ta kara da cewa babu wani bayani kan makomar sauran ma’aikatan da suka raka malaman addinin musulunci a Sumaila.

Ta ce wadanda suka mutun na karkashin jagorancin Sheikh Alkassim Zakariyya, wanda shi ma ya rasu a hadarin.

vgn news 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp