fidelitybank

Malaman Addini a Sudan sun ki amincewa da tsoma bakin MDD

Date:

Dubban malaman addini sun cika titunan Sudan a karo na biyu cikin mako biyu domin zanga-zangar kin amincewa da tsoma bakin Majalisar Dinkin Duniya (MDD) a tattaunawar da ake yi kan mika mulki hannun farar hula.

Har yanzu ƙungiyoyin addinai na goyon bayan tsohon shugaban kasar da aka hambarar Omar al-Bashir, inda suka yi watsi da daftarin kundin tsarin mulki da kungiyar lauyoyin Sudan ta gabatar.

Cikin daftarin, za a haramta ayyukan jam’iyyar NCP ta Mista Bashir. MDD ta shiga tattaunawa tsakanin gwamnatin sojin kasar da haÉ—akar farar hula, da zimmar tsayar da lokacin zaÉ“e da zai mika kasar ga farar hula.

A makon da ya wuce malaman sun yi irin wannan zanga-zangar a wajen ofishin MDD da ke birnin Khartoum. In ji BBC Hausa.

nnn.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp