fidelitybank

Makinde ne zai lashe zabe a Oyo – PDP

Date:

Jam’iyyar PDP a jihar Oyo ta yi ikirarin gwamna Seyi Makinde ne zai lashe mafi yawan kananan hukumomin jihar.

A ranar Asabar 18 ga Maris, 2023 ne aka shirya gudanar da zaben gwamna.

Sai dai PDP ta yi ikirarin cewa Makinde wanda shi ne dan takarar jam’iyyar zai yi nasara a akalla kananan hukumomi 29 daga cikin kananan hukumomi 33 da ke jihar.

Karanta Wannan: Jigon jam’iyyar PDP ya marawa dan takarar gwamna APC baya a Oyo

Sakataren yada labarai na jam’iyyar PDP a jihar, Akeem Olatunji ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya raba wa DAILY POST ranar Laraba.

Olatunji a cikin sanarwar ya bukaci dan takarar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) da ya jajirce ba tare da bata lokaci ba wajen taya Gwamna Makinde murnar ayyana shi a matsayin wanda ya lashe zaben kuma zababben gwamna.

Ya ci gaba da cewa tuni wasa ya kare ga duk wani dan adawa da ke fafatawa da Makinde.

Olatunji ya ce a bayyane yake cewa al’ummar jihar sun kuduri aniyar dorewar ajandar ci gaban gaggawa na Makinde.

Ya ce, “Yayin da ‘yan takara da jam’iyyun siyasa ke shirin kwanaki na karshe kafin zaben gwamnoni da na ‘yan majalisun tarayya da za a yi ranar Asabar, jam’iyyar PDP mai mulki a jihar Oyo ta ce wasan ba tseren doki biyu ba ne kamar yadda ake hasashe cewa. Dan takararta na gwamna, gwamna Seyi Makinde zai tabbatar da kawar da kuri’un da bai wuce kananan hukumomi 29 ba”.

legit breaking news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp