fidelitybank

Majalisar Wakilai ta janye kudurin doka 3 da suka shafi mata

Date:

Majalisar wakilai kasa ta sanar da cewa ta janye hukuncin da ta dauka kan wasu kudurin doka uku da suka shafi mata da aka sake gabatar ma ta.

Kudurorin dokar sun hada da na zama dan kasa, da na zama asalin dan wata jiha a Najeriya da na samar wa mata kashi 35 cikin 100 na mukaman siyasa.

Dukkan wadannan kudurorin dokan sun gaza tsallake bukatar doka da ta bukaci sai kason ‘yan majalisa biyu cikin ukunsu sun amince da su kafin a amince da su a gyaran da ake wa tsarin mulkin kasar.

Sanarwar da majalisar ta fitar ta ce, kakakin majalisar Femi Gbajabiamila da sauran ‘yan majalisar na son ganin an ci gaba da aiki kan kudurorin uku, kuma sun mika su ga babban kwamitin gidan domin a sake gabatar da su.

Sanarwar ta kuma ce, majalisar za ta fara aiki kan kudurorin uku tare da sauran kudurorin da ke gabanta nan da mako hudu mai zuwa. In ji BBC.

legitnewsnigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp