fidelitybank

Majalisar Kano ta amince da gyaran wasu tituna a Kano

Date:

Majalisar zartaswar jihar Kano ta amince da aiwatar da wasu ayyukan bunkasa birane da kauyukan jihar.

Kwamishinan yada labarai na jihar, Kwamrade Muhammad Garba, wanda ya bayyana hakan a lokacin da yake zantawa da manema labarai, sakamakon taron mako-mako na majalisar da aka gudanar a dakin taro na Africa House dake gidan gwamnati Kano, ya ce, ayyukan sun hada da sake gina hanyar Kwanar Gogori da kuma kammala Kanye-Kabo da titin Dubagau road.

Ya ce, majalisar ta amince da ayyukan sun hada da na kwangilar samarwa da sanya kwalbati a gadar Tijjani Hashim (Galadiman Kano) ta Underpass akan kudi N525, 435, 750.00.

Garba ya bayyana cewa, majalisar ta amince da sake duba kiyasin kwangilar sanya duwatso na rufe bangon masu kyalli da santsi da ke karkashin titin gadar Panshekara da Madobi a kan kudi Naira miliyan 65, 709, 198.00.

Kwamishinan ya kuma bayyana cewa majalisar ta amince da bayar da kwangilar sake gina titin garin Gogori mai nisan kilomita 3.35 daga titin Shanono zuwa Gogori a karamar hukumar Bagwai kan kudi Naira miliyan 290, 265, 511.33.

sahara hausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp