fidelitybank

Majalisar dokokin Rivers na yunkurin tsige gwamnan Fubara

Date:

A ranar Litinin ne Majalisar Dokokin Jihar Ribas ta gabatar da sanarwar rashin da’a da ake zargin Gwamnan Jihar, Siminalayi Fubara da mataimakiyarsa, Ngozi Odu.

A cewar Channels TV, ‘yan majalisar sun yi ikirarin a cikin sanarwar cewa matakin ya dace da kundin tsarin mulkin Najeriya.

Sanarwar ta kara da cewa, “A bisa bin sashe na 188 na kundin tsarin mulkin tarayyar Najeriya na shekarar 1999 (wanda aka yi wa kwaskwarima), da sauran wasu manyan dokoki, mu ‘yan majalisar dokokin jihar Ribas da muka rattaba hannu a kan mu, muna mika muku sanarwar rashin da’a da mataimakin gwamnan jihar Ribas ya yi wajen gudanar da ayyukan ofishinta.

Duk da cewa a baya majalisar ta musanta wani yunkuri na tsige Fubara, amma dai ana ta cece-kuce game da shirin tsige gwamnan.

nnn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp