fidelitybank

Majalisar Dinkin Duniya ta sanya takunkumi ga jami’an gwamnatin Liberia

Date:

Majalisar Dinkin Duniya ta kakaba takunkumai a kan manyan jami’an gwamnatin Liberia kan zarge-zargen Rashawa.

Cikin mutanen da takunkuman ya shafa akwai, Nathaniel McGill, wanda shi ne ministan harkokin fadar gwamnati kuma shugaban ma’aikatan gwamnati na shugaba George Weah.

Wata sanarwar ma’aikatar baitul-malin Amurka ta zargi Mista McGill, da karbar toshiya wajen bada ayyukan gwamnati. A cewar BBC.

Shi ma Antoni-Janar na Liberia, Sayma Syrenius Cephus, da shugaban hukumar kula da tashoshin jiragen ruwa ta kasa, Bill Twehway, an rike asusun bankunansu da kadarorinsu da ke Amurka.

‘Yan Liberia sun zuba ido domin ganin irin matakin da shugaba George Weah, zai dauka kan wadannan jami’ai nasa.

nigeria legit news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnan Kano ya kori mataimansa na musamman kan belin Danwawu

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da...

Tsohon Minista a mulkin Buhari ya mutu

Allah ya yi wa tsohon ministan noma da raya...

Kashi 70 na yankin Bukuyum ta Kudu na ƙarƙashin ƴan Bindiga – Ɗan majalisa

Rahotanni daga yakin ƙaramar hukummar Bukuyum na jihar Zamfara...

Goodluck ya fi dacewa ya zama dan takara a 2027 – Lamido

Tsohon Gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya ce Tsohon...

An gargadi al’umma su yi taka tsan-tsan da ambaliyar ruwan sama

Yayin da ake ci gaba da fuskantar saukar ruwan...

Gwamnatin Tarayya za ta gina hanyar sufurin jirgin ƙasa a Kano

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta samar da titin...

Abin da ya sa muke ci gaba da tsare Sowore – Ƴansanda

Kwamishinan ƴansanda mai kula da sashen kai ɗauki na...

INEC za ta bai wa ɗaurarru damar kaɗa ƙuri’a a lokacin zaɓuka

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta ta duba yiwuwar bai...

Mai ya jawo Matan Zamfara su ka yi zanga-zanga

Ɗaruruwan mata ne tsofaffi da masu shawarya suka gudanar...

Aƙalla mutane 24,000 ne suka ɓata saboda Boko Haram a Najeriya

Kungiyar Agaji ta Red Cross ta bayyana cewa aƙalla...

‘Yansanda ku gaggauta sakin Sowore – Obi

Tsohon ɗan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter...

PDP ta gargaɗi mambobinta kan goyon bayan Tinubu

Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya ta gargaɗi...
X whatsapp