fidelitybank

Majalisar dattawa ba ta amince da wani dan takara ba a zaben shugaban APC – Sanata Ajibola

Date:

Takarar shugabancin jam’iyyar APC mai mulki ta kasa ta sake daukar wani sabon salo, yayin da majalisar dattawa ta karyata rahotannin da kafafen yada labarai suka yada kan amincewa da Sanata Abdullahi Adamu kan mukamin.

Sanata Ajibola Basiru, shugaban kwamitin majalisar dattawa mai kula da harkokin yada labarai da hulda da jama’a ne ya bayyana haka yayin ganawa da manema labarai ranar Litinin a Abuja.

Sanatoci uku; Abdullahi Adamu, Sani Musa da Tanko Al-Makura sun fafata ne a zaben shugaban jam’iyyar APC na kasa a babban taron kasa na ranar 26 ga Maris.

Sai dai rahotanni daga jam’iyyar sun nuna cewa, Adamu ne dan takarar shugaban kasa Muhammadu Buhari.

A cikin bayanin nasa, Basiru ya bayyana cewa, majalisar dattawan ba ta amince da wani dan takara a wannan matsayi ba.

taraba state today news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp