fidelitybank

Majalisa za ta yi zaman gaggawa a kan zanga-zanga

Date:

Majalisar dattawa ta shirya wani zaman gaggawa a yau Laraba, a daidai lokacin da ake shirin gudanar da zanga-zangar a fadin kasar.

Wata takardar cikin gida daga magatakardar majalisar dattawa ta ce, shugaban majalisar, Godswill Obot Akpabio, ya ba da umarnin a gudanar da zaman taron gaggawa.

Sanarwar ta ci gaba da cewa, “An bukaci Sanatoci da su yi dukkan shirye-shiryen halartar taron domin za a tattauna batutuwan da suka shafi kasa baki daya.

“Mun yi nadamar duk rashin jin dadin da wannan katsewar hutun zai haifar. Na gode da yadda kuka saba.”

Ku tuna cewa wasu ‘yan Najeriya sun shirya gudanar da zanga-zanga a fadin kasar a ranar 1 ga watan Agusta saboda tsananin matsin tattalin arziki da yunwa a kasar.

legit com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Kare Ya Kashe Ragon Layya: Mai ƙwacen waya ya kashe Sojin ruwa a Kaduna

Wani mai ƙwacen waya ya kashe wani soja bayan...

Sojoji sun hallaka ƴan Boko Haram da dama

Da sanyin safiyar ranar Litinin, dakarun rundunar Haɗin kai...

Tarzomar kama baƙin haure a Amurka na yamutsa hazo

An shiga rana ta uku a tarzomar da ake...

Alhazai sun kammala aikin Hajji bana

A ranar Lahadin da ta gabata ne alhazai miliyan...

Tinubu gyaran ƙasa za ka mayar da kai ba zaɓen 2027 ba – ACF

Ƙungiyar Tuntuɓar Juna ta Arewacin Najeriya, ta yi kira...

Ƴan Jagaliya sun caka wa Matashi kuwa lokacin da ya zo karɓar naman Sallah a Kano

Matashi Ibrahim Mahmud ya rasu sakamakon caka masa wuƙa...

Kallo Ya Koma Sama: Elon Musk zai fuskanci mummunar sakamako – Trump

Ana ci gaba da takun saka tsakanin shugaban Amurka...

Zulum ya miƙa kyautar Naira miliyan 100 ga iyalan Sojojin da aka kashe

Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya bai...

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...
X whatsapp