fidelitybank

Majalisa za ta yi bincike a kan kudin da bankuna ke cajar mutane

Date:

Majalisar Wakilai ta kasa ta ƙaddamar da bincike kan ƙorafin da ‘yan ƙasa ke yi kan yawan cazar kuɗi da bankunan kasuwanci ke yi.

Yayin zamanta na jiya Laraba, majalisar ta umarci kwamatinta mai kula da harkokin bankuna da kuɗi da ya gudanar da bincike sannan ya kawo rahotonsa cikin mako huɗu masu zuwa.

Matakin ya biyo bayan ƙorafe-ƙorafen da mutane ke yi ne game da kuɗaɗe daban-daban da bankuna ke cire musu a matsayin ladan aikinsu da kuma na gudanarwa.

Kuɗaɗen sun haɗa da na tura kuɗi tsakanin bankuna da cire kuɗi daga na’urar ATM da ladan tura wa mutum saƙon tes da kuɗin gudanarwar katin ATM ɗin da kuma na sayen kayayyaki ta intanet.

spw

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp