fidelitybank

Majalisa ta yi fatali da shirin janye tallafin wutar lantarki

Date:

Majalisar dattawan ta yi fatali da shirin gwamnatin Tinubu na janye tallafin da take bayarwa a harkokin wutar lantarki, wanda hakan ke nufin kuɗin da ake biya na wutar zai ƙaru.

Majalisar ta dauki wannan matakin ne a zamanta na yau Laraba.

Sanata Abbas Iya daga Jihar Adamawa ne ya gabatar da ƙudurin wanda ya samu goyon bayan sauran sanatocin da suka halarci zaman na yau.

A tattaunawarsa da BBC Sanata Ali Ndume ya ce babu yadda za a yi a ƙara kuɗin wuta ba tare da sahalewar majalisa ba.

“Wutar da ba ma a samunta ta yaya za a ƙara kuɗinta, a haka ma ni inajin ana karɓar kuɗaɗen da suka wuce iyaka daga hannun alumma”, in ji dan majalisar datawan daga jihar Borno.

Ya ci gaba da cewa a yanzu an fi dogara da wutar sola maimaikon ta Nepa saboda rashin tabbas da kuma tsadarta.

”Don haka babu yadda za mu bari wannan yunƙuri ya tabbata”, in ji sanata Ndume.

Sanatan ya ce dole ne a ƙyale mutane su ji da yanayin da suke ciki na rashin abinci da kuma matsalar tattalin arziki.

national tribune newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp