fidelitybank

Majalisa ta tantance Wike a matsayin Minista

Date:

Majalisar Dattijawa ta fara tantance mutanen da Shugaba Bola Tinubu, ya aika mata don neman amincewarta kafin ya naɗa su ministoci.

Na farko a cikin mutanen da aka tura sunayensu su 28, shi ne Abubakar Momoh daga jihar Edo.

A matsayinsa na tsohon ɗan majalisar wakilai, Abubakar Momoh bai fuskanci tsauraran tambayoyi kafin Shugaban Majalisar Ɗattijai Godswill Akpabio ya buƙaci ya risina wa majalisa, ya wuce.

Mutum na biyu da ya bayyana a zauren majalisar, shi ne Nyesom Wike, tsohon gwamnan jihar Ribas.

Babu masaniya kan adadin mutanen da majaisar za ta tantance a Litinin ɗin nan, ranar farko da fara wannan aiki.

Ana sa ran Shugaba Tinubu zai aika da ƙarin sunaye, kamar yadda tsarin mulkin ƙasar ya yi tanadi kowace jiha daga cikin 36 na kasar za ta samu akalla minista daya.

A nan kuwa, shugaban Majalisar Dattawa ya buƙacesa da ya gababatar da takardar haihuwarsa da sauran takardun makarantarshi gaban majalisar saboda rashin kawo ta nan take.

Jakada Yusuf Tuggar ya fito daga jihar Bauchi.

legit nig. news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Cin zaben da NNPP ta yi a Kano cuwa-cuwa ne – Ata

Ministan Jiha na Gidaje da Cigaban Birane, Rt Hon...

Mutane kusan 40 sun ɓace sakamakon haɗarin kwale-kwale a Sokoto

Aƙalla mutum 40 ne ake nema bayan haɗarin kwale-kwale...

APC ta yi kwaf daya a zaben cike gurbin Kaduna da Jigawa

Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Jigawa ta yi...

Ba mu yarda da zaben Ghari da Tsanyawa ba – NNPP

Jam'iyar NNPP mai mulkin jihar Kano a arewacin Najeriya...

QPC ta nemi INEC ta soke zaɓen Kano

Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta nemi hukumar zaɓe...

Zaɓen Kano: An kama Mutane 288 da tayar da zaune tsaye

Rudunar ƴansandan jihar Kano, ta sanar da kama mutum...

An Kama wakilin jam’iyya da Naira miliyan 25.9 na Siyan Kuri’a

Jami’an tsaro sun kama wani da ake zargin wakilin...

Farashin kayan abinci na rugu-rugu a Najeriya – NBS

Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS) ta ce hauhawar farashin...

Kotun Kano ta ce a kamo mata Dagacin Tamburawa

Kotun Shari’ar Musulunci da ke shelkwatar Hisbah a Kano,...

Kotu ta ƙwace motocin gwamnatin Zamfara guda 40 daga hannun Matawalle

Kotun Daukaka Kara da ke a Sokoto ta tabbatar...

A na cigaba da gudanar da zaben cike gurbi harda Kano

Kano na ɗaya daga cikin jhihohin da ake kaɗa...

Mutane 12 sun mutu a wani hatsari a Kano – FRSC

Hukumar Kiyaye Haddura ta Ƙasa (FRSC) reshen Kano, ta...
X whatsapp