fidelitybank

Majalisa ta sako CBN a gaba kan dokar cirar kuɗi

Date:

Wasu ‘yan Majalisar Wakili, sun ci alwashin tilasata wa Babban Bankin ƙasar (CBN) wajen dakatar da shirinsa na rage yawan adadin kudin da ‘yan ƙasa da kamfanoni kan cira a kullum, kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito.

Wani daga cikin shugabanni a Majalisar ya faɗa wa jaridar cewa akasarinsu sun aminta cewa ya kamata a jingine dokar baki ɗayanta.

A cikin sabuwar dokar, mafi yawan abin da mutum zai iya cirewa a mako na tsabar kuɗi shi ne naira N100,000, kamfani kuma N500,000. Daga baya aka ƙara ya zama N500,000 ga mutane da kuma 5,000,000.

Tun da farko Majalisar ta nemi CBN ya jinkirta fara amfani da dokar tukunna, wadda za ta fara aiki daga 9 ga watan Janairun 2023, har sai gwamnan bankin Godwin Emefiele ya bayyana a gabanta.

Sai dai Mista Emefiele bai amsa gayyatar ba yana mai cewa ya fita ƙasar waje don a duba lafiyarsa.

thisdaynews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Barrister Sa’idu ya kama aiki bayan ya maye gurbin Muhyi Magaji

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya rantsar...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

Barau zai mayar da filin wasan BUK na zamani

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya...

Jami’ar Bayero ta Kano ta yi sabon shugaba

Farfesa Haruna Musa, ya karɓi ragamar shugabancin jami’ar Bayero...

Gwamnatin Kano ta amince Barau FC ta yi wasa a filin Sani Abacha

Gwamnatin Jihar Kano ta amince da kungiyar kwallon kafa...

Gwamnatin Tinubu na takalar Kwankwaso da fada – Buba Galadima

Jigo a jam'iyyar NNPP, kuma na hannun tsohon gwamnan...

Newcastle United ta dauki dan wasan tsakiya Jacob daga Aston Villa

Newcastle United ta sanar da daukar dan wasan tsakiya...

Hisba ta kama ‘yan Mata 62 da zargin aikata baɗala a Kano

Hukumar Hisbah ta kama mutane 62 kan zargin aikata...

NNPP ta yi tafka magudi a zabencike gurbin Kano – Farouk Lawan

Tsohon dan majalisar wakilai, Farouk Lawan, ya yi zargin...

Dan shugaban kungiyar Boko Haram ya shiga hannu

Hukumomi a ƙasar Chadi sun kama yaron shugaban ƙungiyar...
X whatsapp