fidelitybank

Majalisa ta magantu a kan jirgin ruwan da za a siya wa Tinubu

Date:

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ya rattaɓa hannu kan wani ƙarin kasafin kuɗi dala biliyan 2.8 mai cike da ce-ce-ku-ce, da ya haɗa da kuɗaɗen sayen sabbin motocin da harbin bindiga ba ya ratsa su na shugaban da matarsa.

Kasafin kuɗin da ‘yan majalisar suka amince da shi, ya kuma ware kuɗaɗen sayen jirgin ruwa na shugaban ƙasa, da motocin aiki na matarsa, da kuma gyaran fadar shugaban.

Da farko dai, Tinubu ya gabatar da shirin kashe kuɗin a matsayin wata hanya ta magance “matsalolin gaggawa” kamar tsaro da halin matsin rayuwa da ƴan ƙasar ke ciki.

Masu suka dai na cewa kashe kuɗaɗen kan irin abubuwan da aka lissafo bai da ma’ana kuma bai zama dole ba idan aka yi la’akari da matsalolin tattalin arziki da ‘yan Najeriya ke fuskanta, da suka haɗa da hauhawar farashin kayayyaki, da matsalolin kuɗi, da rashin tsaro, da kuma satar ɗanyen mai da sauransu.

Shugaba Tinubu ya buƙaci a yi hakuri, bisa la’akari da sauye-sauyen da gwamnatinsa ke yi.

nigeria news today 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp