fidelitybank

Majalisa ta kaddamar da binciken kamfanoni 77 da a ke bin bashin man fetur

Date:

Majalisar Wakila ta ƙaddamar da bincike a kan kuɗi fiye da Naira tiriliyan biyu da rabi da gwamnatin ƙasar ke bin kamfanonin man fetur 77 bashi.

Rahoton jaridar Punch ya ce,’yan majalisar na aiki ne da wani rahoton shekarar 2019 da kwamatin Nigeria Extractive Industry Transparency Initiative ya gabatar.

Kakakin Majalisa Femi Gbajabiamila ya yi barazanar cewa, majalisar za ta yi amfani da tanadin kundin tsarin mulki a kan duk kamfanin da ya ƙi bai wa binciken haɗin kai.

“Don nuna muhimmancin wannan aikin, bari na tabbaatar muku cewa idan aka samu wani mutum ko kamfani da ya ƙi bai wa binciken haɗin kai, zai zama lokaci na farko da majalisa ko kuma ni zan yi amfani da ikon kundin tsarin mulki don a kama shi, naira tiriliyan 2.6 kuɗi mai yawa da bai kamata a ƙyale su tafi a banza ba”. in ji  Gbajabiamila.

breaking news in nigeria today 2021

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp