fidelitybank

Majalisa ta goma ta nada kwamitoci 74

Date:

Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, ya sanar da naɗa shugabannin kwamitoci guda 74 na majalisa ta 10.

Matakin na zuwa ne jim kaɗan bayan, majalisar ta kammala aikin tantancewa da tabbatar da ministocin da Shugaba Tinubu ya aika mata don neman amincewarta.

Majalisar dai takatse hutun da ta fara gudanarwa inda ta koma zama don aikin tantance ministocin Tinubu

Ga jerin kwamitocin da kuma shugabanninsu:

  • Kwamitin majalisa kan rundunar sojin sama – Akwashiki Godiya
  • Kwamitin majalisa kan yaƙi da rashawa da laifukan kuɗin – Udende Emmanuel
  • Kwamitin majalisa kan sufurin jirgin sama – Buhari Abdulfatai
  • Kwamitin majalisa kan kasuwar hannayen jari – Osita Izunaso
  • Kwamitin majalisa kan ayyukan ƙasa – Cyril Fasuyi
  • Kwamitin majalisa kan sauyin yanayi da muhalli – Seriake Dickson
  • Kwamitin majalisa kan gidaje da raya birane – Aminu Tambuwal
  • Kwamitin majalisa kan harkokin cikin gida – Adams Oshiomhole
  • Kwamitin majalisa kan sha’anin tsaro – Ahmed Lawan
  • Kwamitin majalisa kan asusun ajiyar gwamnati – Wadada Ahmed
  • Kwamitin majalisa kan ayyuka na musamman – Kaka Shehu Lawan
  • Kwamitin majalisa kan muradan ci gaba masu ɗorewa – Idiat Oluranti
  • Kwamitin majalisa kan ayyuka – Patrick Ndubueze
  • Kwamitin majalisa kan kasafin kuɗi – Solomon Adeola
  • Kwamitin majalisa kan hukumar kula da hanyoyin tarayya – Usaini Babangida
  • Kwamitin majalisa kan harkokin kuɗi – Musa Mohammed Sani
  • Kwamitin majalisa kan banki da sauran cibiyoyin kuɗi – Abiru Adeyokunbo
  • Kwamitin majalisa kan sojin ƙasa – Abdulaziz Yar’adua
  • Kwamitin majalisa kan hukumar hana fasa-ƙwauri – Isa Jibrin
  • Kwamitin majalisa kan ayyukan haɗin-gwiwa – Yau Sahabi
  • Kwamitin majalisa kan al’adu da yawon buɗe ido – Ishaku Elisha
  • Kwamitin majalisa kan harkokin ƴan Najeriya mazauna waje da ƙungiyoyi – Victor Umeh
  • Kwamitin majalisa kan yaƙi da miyagun ƙwayoyi – Dankwambo Ibrahim
  • Kwamitin majalisa kan ilimin firamare da sakandire – Lawan Adamu Usman
  • Kwamitin majalisa kan samar da aikin yi – Diket Plang
  • Kwamitin majalisa kan muhalli – Akintunde Yunus
  • Kwamitin majalisa kan bin ƙa’ida da ƙorafe-ƙorafe – Imasuen Neda
  • Kwamitin majalisa kan birnin tarayya – Ibrahim Folarin
  • Kwamitin majalisa kan tabbatar da raba-daidai da harkokin gwamnati – Allwell Iheanacho
  • Kwamitin majalisa kan harkokin ƙasashen waje – Sani Bello
  • Kwamitin majalisa kan iskar gas – Jarigbe Jarigbe
  • Kwamitin majalisa kan sufuri – Banigo Harry Ipalibo
  • Kwamitin majalisa kan haƙowa da samar da man fetur – Etang Williams
  • Kwamitin majalisa kan albarkatun ruwa – Abubakar Yari
  • Kwamitin majalisa kan kasuwanci da zuba jari – Sadik Umar
  • Kwamitin majalisa kan ma’adanan ƙasa – Osita Ngu
  • Kwamitin majalisa kan ilimi mai zurfi da gidauniyar tallafawa ilimi – Dandutse Muntari
  • Kwamitin majalisa kan harkar jihohi da ƙananan hukumomi – Patrick Ifeanyi Ubah
  • Kwamitin majalisa kan yankuna masu albarkatun mai da iskar gas – Benson Agadaga
  • Kwamitin majalisa kan makamashi – Abaribe Eyinnaya
  • Kwamitin majalisa kan harkokin ƴan sanda – Abdulhamid Malam-Madori
  • Kwamitin majalisa kan basukan cikin gida da na waje – Magatakarda Wammako
  • Kwamitin majalisa kan laifukan intanet – Afolabi Salisu
  • Kwamitin majalisa kan hukumar zaɓe – Ali Sharafadeen
  • Kwamitin majalisa kan masana’antu – Fadahunsi Anthony
  • Kwamitin majalisa kan sufurin ƙasa – Adamu Aliero
  • Kwamitin majalisa kan ababen da ake sarrafa a cikin gida – Ohere Sadiku
  • Kwamitin majalisa kan ƙidayar jama’a – Ahmed Ningi
  • Kwamitin majalisa kan tsare-tsare da tattalin arziki – Yahaya Abdul
  • Kwamitin majalisa kan tsaron ƙasa da tattara bayanan sirri – Umar Shehu
  • Kwamitin majalisa kan sojin ruwa – Daniel Olugbenga
  • Kwamitin majalisa kan Neja Delta – Bari Mpigi
  • Kwamitin majalisa kan ba da kwangiloli – Monday Ogberu
  • Kwamitin majalisa kan dokokin majalisa – Titus Zam
  • Kwamitin majalisa kan yaɗa labarai da wayar da kai – Eze Emeka
  • Kwamitin majalisa kan shari’a da kare haƙƙin ɗan’adam – Mohammed Tahir Monguno
  • Kwamitin majalisa kan matasa da wasanni – Adaramodu Adeyemi
  • Kwamitin majalisa kan ayyukan majalisar dattawa – Sunday Karimi
  • Kwamitin majalisa kan harkokin mata – Ireti Kingibe
  • Kwamitin majalisa kan kimiyya da fasaha – Aminu Iya Abbas
  • Kwamitin majalisa kan jin-ƙai da yaƙi da talauci – David Jimkuta
  • Kwamitin majalisa kan ayyuka tsakanin majalisu – Danjuma Goje
  • Kwamitin majalisa kan sayar da kadarorin gwamnati – Orji Kalu
  • Kwamitin majalisa kan kula da lafiya a matakin farko da yaƙi da cutuka – Ibrahim Lamido
  • Kwamitin majalisa kan kafafen yaɗa labarai da hulɗa da jama’a – Adaramodu Adeyemi
  • Kwamitin majalisa kan tabbatar da ayyukan majalisa – Musa Madobi
  • Kwamitin majalisa kan noma da raya karkara – Mustafa Saliu
  • Kwamitin majalisa kan sadarwa – Aliyu Bilbis
  • Kwamitin majalisa kan sufurin ruwa – Sani Wasiu
  • Kwamitin majalisa kan hukumar NDDC – Asukuo Ekpenyong
  • Kwamitin majalisa kan hukumar Naseni – Onyewuchi Ezenwa
  • Kwamitin majalisa kan gyaran tsarin mulki – Barau Jibrin

hausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp