fidelitybank

Majalisa ta gayyaci Jami’an tsaro kan kama shugaban Miyetti Allah

Date:

Majalisar wakilai ta yanke shawarar gayyatar babban hafsan tsaro da na sojin ƙasa da kwamandan bataliya ta 177 da ke jihar Nasarawa kan kama shugaban Miyetti Allah Kautal Hore na ƙasa, Bello Abdullahi Bodejo.

Mansur Soro ne ya miƙa buƙatar hakan a zauren majalisa a ranar Talata, inda ya ce a ranar 9 ga Disamban 2024 ne sojoji daga bataliya ta 177 suka kama Boɗejo a garin Maliya, kuma a cewarsa suke tsare da shi ba bisa ƙa’ida ba, kamar yadda tashar Channels ta ruwaito.

Ya ƙara da cewa mako ɗaya ke nan da kamen, amma ba a gabatar da shi a kotu ba, inda ya ce hakan ya saɓa ƙa’ida, kuma an tauye masa haƙƙinsa na ɗan’adam.

Ana sa ran manyan hafsoshin tsaron za su bayyana a gaban kwamitin kare haƙƙin ɗan’adam da adalci na majalisar a ranar Alhamis, 20 ga Disamban 2024.

fg spw news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp