fidelitybank

Majalisa ta gaggauta janyewar da ta yi wa Natasha ko mu haɗu a kotu – SERAP

Date:

Ƙungiyar SERAP, mai fafutukar yaƙi da cin hanci da rashawa a Najeriya, ta buƙaci shugaban majalisar dattawan ƙasar, Godswill Akpabio da ya gaggauta janye dakatarwar da majalisar ta yi wa sanata Natasha Akpoti-Uduaghan saboda an yi hakan ne ba bisa ƙa’ida ba.

Haka kuma ƙungiyar ta SERAP ta ce dakatarwar da aka yi wa Natashan ba komai ba ne illa tauye mata ƴancinta na faɗin alabarkacin baki, wanda tsarin mulkin Najeriya ya bata.

A makon da ya gabata ne dai majalsair dattawan Najeriya ta sanar da dakatar da Sanata Natasha Uduagahn bayan kwamitin ladabtarwar majalsar ya zarge ta da karya wasu daga cikin dokokinta.

newstoday

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Kotu ta bayar da umarni a kashe Matashi ɗan shekara 23 a Kano

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 23 ƙarƙashin mai...

Iran ta na ci gaba da luguden makami a kan Isra’ila

Iran ta ci gaba da lugudan wuta a Isra'ila...

An yi sulhu da shugabannin ƴan Bindiga a Katsina

Wasu al'ummar Katsina, sun yi sulhu da wasu shugabannin...

Za a fuskanci ambaliya a wasu jihohin – NIMET

Hukumar kula da yanayi ta NiMet, ta ce akwai...

Za mu mayar wa da Isra’ila martani mai tsanani – Iran

Shugaban ƙasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya yi alwashin mayar...

Ba za mu taɓa barin Iran ta ƙera makamai masu linzami ba – Isra’ila

Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya ce burin ƙasarsa shi...

Isra’ila ta buga gangar yaƙi – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya ce...

Iran ta na cigaba da luguden makami mai Linzami cikin Isra’ila

Ana ci gaba da zaman dar-dar a Isra'ila yayin...

Alhazan Najeriya sun fara dawo wa daga ƙasar Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON ta sanar da isowar...

Sojoji sun kama ɗan kasar China da zargin kai wa ƴan Boko Haram kayayyaki

Rundunar sojojin ƙasar nan ta kama wani dan kasar...

Isra’ila ta tsokano tsuliyar Dodo – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya ce...

Da sani na Isra’ila ta kai hari Iran – Trump

Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa, yana sane...
X whatsapp