fidelitybank

Majalisa ta dakatar da Natasha bisa cin zarafin Akpabio

Date:

Kwamitin ladabtarwa na majalisar Dattijawa ya dakatar da sanata Natasha Akpoti daga majalisar bisa zargin karya dokar majalisar ta hanyar bata sunan daya daga cikin yayan majalisar.

Wannan na zuwa ne bayan kusan mako biyu da aka kwashe ana zazzafar muhawara kan ruɗanin da ya shiga tsakanin sanatar da shugaban majalisar, Godswill Akpabio, lamarin da ya kai ga cewa Akpoti ta zargi shugaban majalisar da yunƙurin cin zarafinta ta hanyar lalata.

Sauran matakan da kwamitin ya bayar da shawarar É—auka a kan Natsha su ne:

– Majalisar ta janye ko rage tsawon lokacin dakatarwar idan sanatar ta nemi afuwar majalisa a rubuce.

Za a haramta mata shiga duk wasu hidimomin Majalisar daga ranar 6 ga watan Maris, 2025.

– A rufe ofishinta a tsawon lokacin sannan ta mika duk wasu kayan majalisar da ke hannunta

– A tsawon wata shida da za a dakatar da sanatar, za a haramta mata shiga harabar majalisar.

– A dakatar da albashinta da na ma’aikatanda ke taimaka mata na tsawon wata shida na dakatarwar da aka yi mata. Sai dai wasu sanatoci sun buÆ™aci a sassauta wannan matakin, inda daga baya majalisar ta amince cewar za a ci gaba da biyan hadimanta albashinsu a tsawon lokacin dakatarwar.

– Kada ta bayyana kanta a matsayin sanata a tsawon wata shida na lokacin dakatarwar.

nnnnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp