fidelitybank

Majalisa ta buƙaci CBN ya sake dabarunsa na kuɗi duba da halin da ƙasa ke ciki

Date:

Majalisar Dattijai ya umarci Babban Bankin Ƙasa ya sake nazari kan manufofinsa na kuɗi saboda waɗanda ya yi amfani da su a shekara mai bankwana, ba su yi tasiri ba.

Kwamitin kula da bankuna da cibiyoyin kuɗi da na inshora na Majalisar ya kuma nemi jin bahasi a kan matsalar ƙarancin takardun kuɗi da ake fama da ita yanzu, da kuma ƙaruwar tsofaffin kuɗi a hannun mutane.

Matakin na zuwa ne bayan gayyatar da kwamitin ya yi wa Gwamnan Babban Bankin Nijeriya, Olayemi Cardoso don yi musu ƙarin bayani kan nasarorin da bankin ya samu game da manufofinsa na kuɗi a 2024.

news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp