fidelitybank

Majalisa ta amince da nadin mutane 12 karkashin jagorancin CBN

Date:

Majalisar dattawan ta tabbatar da nadin mutane 12 karkashin jagorancin gwamnan babban bankin kasar, Olayemi Cardoso,a matsayin mambobin kwamitin da za su kula da harkokin kudi a babban bankin Kasar CBN.

Wannan tabbacin ya zo ne bayan wani rahoton kwamitin kula da harkokin banki da inshora da sauran cibiyoyin hada-hadar kudi na babban bankin ya gabatar a zaman majalisar da aka yi ranar Alhamis.

Tabbatar da sabbin mambobin MPC É—in na zuwa ne kwanaki kaÉ—an kafin taron tsare-tsaren babban bankin na farko karkashin sabon gwamnan bankin.

An tsara taron ne a ranakun 26 da 27 ga Fabrairu, 2024.

Membobin su ne:

1. Olayemi Cardoso – Shugaba

2. Muhammad Sani Abdullahi – Mamba

3. Bala M. Bello – Mamba

4. Emem Usoro – Mamba

5. Philip Ikeazor – Mamba

6. Lamido Yuguda – Mamba

7.Jafiya Lydia Shehu – Mamba

8. Murtala Sabo Sagagi – Mamba

9. Aloysius Uche Ordu – Mamba

10. Aku Pauline Odinkemelu – Mamba

11. Mustapha Akinwumi – Mamba

12. Bandele A.G. Amoo – Mamba

A watan Nuwambar 2023, Cardoso, wanda shugaba Tinubu ya naÉ—a a matsayin gwamnan CBN a watan Satumba na 2023, ya ce taron na MPC bai yi tasiri ba a karkashin magabacinsa Godwin Emefiele.

legit.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp