fidelitybank

Majalisa ta amince da ƙudirin kafa asusun tallafawa NYSC

Date:

Majalisar dattijai ta amince da wani kudirin doka da ke neman a kafa asusun tallafawa masu yi wa kasa hidima (NYSC).

Ƙudurin dokar wanda Sanata Yemi Adaramodu ne ya dauki nauyinsa na neman samar da dorewar samun kuɗi ga hukumar ta NYSC da koyon sana’o’i da horarwa da karfafawa masu hidima kwarin gwiwa da sake horar da ma’aikatan hukumar da kuma bunƙasa sansani mai inganci.

Adaramodu yayin da yake zantawa da manema labarai bayan zartar da ƙudurin dokar ya tabbatar da cewa idan aka sanya hannu kan dokar, ba za a ci zarafin hukumar ta NYSC ba kamar sauran shirye-shiryen shiga tsakani da ake yi.

legit news.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...

Isra’ila ta gano gawar ƴan ƙasarta

Rundunar sojin Isra'ila ta ce ta gano gawar ''yan...

Ma’aikatan wutar lantarki a Abuja sun fusata

Ma'aikatar kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja Electricity Distribution...

Ƴan Najeriya 147 da suka maƙale a Nijar sun dawo gida

Gwamnatin Najeriya ta tarɓi 'yan ƙasar 147 aka kwaso...
X whatsapp