fidelitybank

Mai tsaron ragar Real Madrid ya tafi doguwar jinya

Date:

Mai tsaron ragar Real Madrid, Thibaut Courtois zai yi jinya mai tsawo a kakar bana, bayan da ya ji rauni a gwiwar kafarsa ta hagu.

A ‘yan kwanaki masu zuwa likitoci za su yi wa mai tsaron ragar tawagar Belgium, mai shekara 31 tiyata, daga baya a fayyace kwanakin jinyar da zai yi.

Courtois, wanda aka zaÉ“a mai tsaron raga mafi fice a duniya a bikin kyautar Ballon d’Or a bara, ya lashe La Liga biyu tun bayan da ya koma Real a 2018.

Ya buga wa Real wasa 230, wadda za ta kece raini da Athletic Bilbao a wasan farko a kakar bana ta La Liga ranar Asabar.

Courtois ya lashe kofin Premier League biyu a Chelsea, daga nan ya koma Real Madrid a 2018, ya É—auki La Liga É—aya a Atletico Madrid a 2014.

Ya kuma É—auki Champions League a 2022, wanda ya taka rawar gani da Real ta doke Liverpool a Faransa.

breaking news in nigeria today punch

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp