fidelitybank

Mai tsaron gidan Bayern Munich zai dawo tamaula bayan jinyar wata 10

Date:

A ƙarshen makon nan ne mai tsaron ragar Bayern Munich da Jamus Manuel Neuer zai dawo taka leda, sama da watanni 10 bayan raunin da ya samu a ƙafarsa.

Neuer, mai shekaru 37, ya samu raunin ne a watan Disamba 2022 kuma ya dawo horon ƙungiyar a ƙarshen watan Satumbar da ta gabata.

Bayern za ta karɓi bakuncin Darmstadt a gasar Bundesliga ranar Asabar.

Bayan da ya buga wasan ƙarshe a Bayern a karawar da tsohuwar ƙungiyarsa ta Schalke ranar 12 ga watan Nuwamban bara, Neuer ya ɗan jinkirta dawowa atisaye sakamakon wasu matsalolin da suka ɓullo yayin da ya ke murmurewa daga raunin.

sunnnewspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp