fidelitybank

Mai horas da Super Eagles zai halarci kallon wasan Pillars da Enugu a Kano

Date:

Kocin Super Eagles, Eric Chelle zai kasance cikin ‘yan kallo lokacin da Kano Pillars za ta karbi bakuncin Rangers a filin wasa na Sani Abacha ranar Lahadi.

Wannan ne karo na uku a gasar Firimiyar Najeriya, NPFL, wasan da Chelle zai kalli tun lokacin da aka nada shi a farkon wannan shekarar.

Chelle dai na cikin jerin gwanon lokacin da Ikorodu City ta lallasa Plateau United da ci 2-1 a filin wasa na Mobolaji Johnson Arena dake Onikan a Legas a ranar 19 ga watan Fabrairu.

Dan wasan mai shekaru 47 ya kuma kalli nasarar da Remo Stars ta yi a kan Kwara United da ci 2-0 a washegari.

Kano Pillars da Rangers za ta baiwa dan Mali damar ganin dan wasan gefe Ahmed Musa yana taka leda.

Musa ya dawo taka leda a wasan da Pillars ta doke Akwa United da ci 1-0 a makon da ya gabata bayan da ya yi kasa a gwiwa na tsawon makwanni hudu saboda rauni.

Ya ci wa Sai Masu Gida kwallaye shida a kakar bana.

news nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp