Dan bautar kasar da aka bayyana da Samuel daga jihar Kaduna ya rasun ne kafin bugun karshe na fanaretin da Najeriya ta samu nasara.
Shugaban ofishin NYSC na jihar Adamawa, Jingi Dennis ya ce, an tabbatar da rasuwar dan bautar kasar ne bayan an kai shi babban asibitin garin na Numan.