fidelitybank

Mai aikin rijiya ya tsallake ta da baya a Kano

Date:

Wani ma’aikaci mai haƙan rijiya mai suna Abba Yusuf, dan shekara 25, ya tsallake rijiya da baya, a Kano ranar Talata, saboda gaggawar ceto da hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta yi masa.

Yusuf yana hakar rijiya a unguwar Hotoron Mahauta da ke Kano, sai ya fada ciki ta binne shi cikin rairayi.

“Mutumin ya makale ne a lokacin da yake tona rijiyar a lokacin zafi kuma rashin iska ya sa ya kusa mutuwa,” in ji Alhaji Saminu Abdullahi, kakakin hukumar kashe gobara ta jihar Kano.

“Mun samu kiran gaggawa daga wani Abubakar Haruna, kuma nan take muka aika da tawagarmu zuwa wurin da abin ya faru.

“An ceto Yusuf da ransa kuma aka kai shi Asibitin kwararru na Murtala Muhammad da ke Kano, domin yi masa magani.

Abdullahi ya kara da cewa, “Daga baya an mika shi ga wani sufeto na ‘yan sanda a ofishin ‘yan sanda na Kofar Wambai.

vanguard newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp