fidelitybank

Mahara sun hallaka mutane 14 a Filato

Date:

Rahotanni sun ce an kashe aƙalla mutum 14, sannan an jikkata wani a wani hari da aka kai a garin Gidan Ado da ke ƙaramar hukumar Riyom da ke jihar Filato.

Jaridar Daily Trust ta ruwaito daga sakataren watsa labaran ƙungiyar ci gaban mutanen Irigwe wato Irigwe Community Development Association (IDA) Sam Jugo cewa an kashe musu mutum 14, sannan ya ce daga baya sun sanar da dakarun operation safe haven, inda suka kawo musu ɗauki.

Sai dai kakakin dakarun wanzar da zaman lafiya na jihar bai amsa kiran waya ba, haka shi ma kakakin rundunar ƴansandan jihar.

Ƙungiyar ta ce an kai harin ne kwana biyu bayan rundunar ƴansandan jihar ta tura jami’anta domin tabbatar da an gudanar da shagulgulan Kirsimeti da Sabuwar Shekara cikin lumana.

nnn news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp