fidelitybank

Mahajjacin Kano ya rasu a ƙasar Saudiyya

Date:

Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano, ta tabbatar da rasuwar wani mahajjaci Sani Idris-Muhammed a kasar Saudiyya yayin gudanar da aikin Hajjin shekarar 2022.

Sakataren zartarwa na hukumar jin dadin alhazai ta jiha, Alhaji Muhammed Abba-Danbatta ne ya bayyana hakan ga manema labarai a ranar Asabar.

Ya ce, Idris-Muhammed wanda ya fito daga karamar hukumar Madobi, ya rasu ne a ranar Asabar bayan ya yi fama da gajeruwar rashin lafiya a babban asibitin Makkah.

A cewarsa, an yi jana’izar marigayin kamar yadda addinin Musulunci ya tanada a babban masallacin Juma’a da ke farfajiyar Masallacin Harami na Shira a Makkah.

Abba-Danbatta ya yi wa marigayin addu’a tare da ta’aziyya tare da iyalansa.

national tribune newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Duk wasu ƙawayen Amurka za su ɗanɗanar kuɗarsu – Iran

Rundunar dakarun juyin juya halin Iran ta fitar da...

Iran ta mayar da martani kan sojojin Amurka dake Qatar

Kafofin yaɗa labaran Iran sun bayyana cewa ƙasar ta...

Faransa ba ta goyon bayan Amurka na kifer da gwamnatin Iran – Barrot

Ministan harkokin wajen Faransa ya ce, ƙasarsu ba ta...

Kotu a Kano ta ɗaure masu satar Yara

Babbar kotun jihar Kano da ke zamanta a Miller...

Ba wata hujja da Amurka za ta kai wa Iran hari – Rasha

An gudanar da tattaunawa tsakanin shugaban Rasha Vladimir Putin...

Tinubu ya miƙa saƙon ta’aziyya ga mutanen Kano da Kaduna da Borno

Shugaba Bola Tinubu ya yi Alla-wadai da kisan wasu...

Amurka ta tafka babban kuskure – Iran

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya yi Alla-wadai...

Trump ya yaudari Amurkawa da Iran – Aragachi

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya bayyana cewa...

Sai an hukunta Mutanen da suka kashe ƴan ɗaurin aure – Uba Sani

Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani ya yi Alla-wadai da...

An fara binciken fashewar wani abu da ya kashe mutane 5 da jikkata da dama a Kano

Wani abin fashewa da ake tunanin bom ne ya...

An samu fashewar wani abu a kamfanin ƴan Chana a Kano

An samu fashewar wani abu a Kamfanin Ƙarfe na...

Ma’aikacin kamfani ya kashe abokin aikinsa a Kano

Rahoton da ke yawo a kafafen sada zumunta ya...
X whatsapp