fidelitybank

Magudin jarabawa: Mun kama masu sanya ido a jarabawa a Kano da Legas -WAEC

Date:

Shugaban ofishin hukumar jarabawar Afirka ta Yamma a Najeriya (WAEC), Patrick Areghan, a ranar Alhamis, ya ce, an kama wasu ma’aikata kusan 10, bisa zarginsu da hannu wajen tafka magudin jarrabawar kammala sakandare da ake yi.

Areghan, wanda ya bayyana hakan a lokacin da yake duba jarrabawar a cibiyoyi hudu a Abuja, ya ce, an kama su ne a jihohin Legas da Kano da Beyelsa da kuma Kaduna.

“Babban matsalarmu ta ta’allaka ne a kan masu kula da su saboda kadan ne daga cikinsu suke da abin dogaro, kuma abin takaici wadannan su ne masu kula da ma’aikatar ilimi ta jihohi daban-daban ta nada muka dauke su aiki. Ba mu da ikon zaɓe kowane mai kula da kanmu kawai mun yi amfani da ƙwararrun malamai da ma’aikatar ta kawo mana.

spw news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp