fidelitybank

Magoya bayan Sevilla sun tursasa wa ‘yan wasa kwana a fili sakamakon yunkurin zane su

Date:

Ƴan wasan ƙungiyar kwallon kafa ta Sevilla sun shafe dare a filin atisaye a yammacin ranar Asabar bayan da suka gamu da fushin magoya bayansu.

Wata sanarwa da ƙungiyar ta fitar, ta yi Alla-wadai da lamarin har ma da waɗanda suka yi yunkurin “yin ɓarnar” kayayyaki a filin su na atisaye, bayan doke su da ci 3-2 da Celta Vigo ta yi.

Hotunan bidiyo da aka yaɗa a kafofin sada zumunta sun nuna wasu magoya baya na yin sowa a wajen filin da kunna abubuwan tartsatsin wuta – yayin da wasu kuma aka nuna ɓata kofar shiga filin atisayen.

Lamarin ya tilastawa ƴan wasa da kuma ma’aikatan ƙungiyar kwana a cikin filin bayan dawowa daga buga wasa da Celta Vigo.

Sevilla ta ƙara da cewa “za ta yi ƙoƙarin yin bincike don gano waɗanda ke da hannu a lamarin, kuma ba za ta sassauta ba idan har ta gano magoya bayanta na ciki.

Sevilla na mataki na 16 a teburin La Liga, bayan rashin nasara a hannu Celta Vigo – inda ya rage mata wasanni uku.

news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp