fidelitybank

Magoya bayan PDP a Sokoto na cigaba da komawa APC

Date:

Wasu ‘ya’yan jam’iyyar PDP, sun sauya sheka zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC), a jihar Sokoto.

Shugaban jam’iyyar APC a jihar wanda ya karbi masu sauya shekar a ranar Lahadi, ya ce, sabuwar sauya shekar da suka yi ita ce wasu tarin dimbin ‘ya’yan jam’iyyar PDP daga gundumomin Dundaye, Gumburawa da Gidan Bubu a karamar hukumar Wamakko.

Ministan harkokin ‘yan sanda, Maigari Dingyadi, wanda ya yi jawabi a wajen taron, ya bayyana ci gaban da aka samu a matsayin nasara.

“Gwamnatin APC a karkashin kulawar shugaban kasa Muhammadu Buhari ta kawo ayyukan raya kasa masu inganci da nufin yin tasiri ga rayuwar mutane.”

“Gwamnati ta kwashe shekaru bakwai da rabi tana ci gaba da aiwatar da shirye-shirye masu dorewa wadanda ke tasiri ga rayuwar marasa galihu a kasar nan.

“Saboda haka, na yi kira ga dukkan ku da ku ci gaba da goyon bayan nasarar APC domin jam’iyyar ta ci gaba da samar da ribar dimokuradiyya ga jama’armu,” ya bukaci.

Da yake jawabi a wajen taron, shugaban jam’iyyar APC na jihar Isa Sadiq-Achida, ya bayyana wadanda suka sauya sheka a matsayin ginshikan dimokuradiyya a yankin.

Ya kuma bukaci sabbin ‘ya’yan jam’iyyar da su samu ‘yanci su kuma yi kokarin ganin jam’iyyar ta samu nasara a zabe mai zuwa a jihar.

natforce latest news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp