fidelitybank

Magoya bayan PDP 1,500 sun koma zuwa APC a Jigawa

Date:

Sama da magoya bayan jam’iyyar PDP dubu daya da dari biyar ne suka sauya sheka zuwa jam’iyyar APC mai mulki a kauyen Ilirowa da ke karamar hukumar Buji a jihar Jigawa.

Da yake karbar wadanda suka sauya sheka a ranar Litinin, dan majalisar jihar mai wakiltar mazabar Birnin Kudu, Siraja Muhammad Kantoga ya yaba da matakin da suka dauka na ficewa daga PDP.

Dan majalisar wanda ya samu wakilcin kodinetan sa, Nura Suleiman Jidawa, ya ba su tabbacin samun daidaito kamar kowane dan jam’iyyar.

Sai dai ya bukace su da su yi aiki tukuru domin samun nasarar jam’iyyar a zaben 2023 mai zuwa.

“Kauyen Ilirowa na daya daga cikin jiga-jigan jam’iyyar PDP kuma da wannan ci gaban da aka samu, na tabbata babu sauran PDP a yankin,” inji shi.

Da yake jawabi a madadin wadanda suka sauya sheka, Malam Lasisi ya ce sun yanke shawarar ficewa daga PDP zuwa APC ne bisa kyawawan manufofinta da shirye-shiryenta na ci gaban jihar da kasa baki daya.

nigerianewstoday

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Makami mai Linzami ya faɗa kan cibiyar tattara bayanan sirrin Isra’ila

Kafar yaɗa labarai ta gwamnatin Iran ta ce, ƙasar...

Iran ta ƙaddamar da sabbin hare-haren makamai masu linzami kan Isra’ila

Rundunar sojin Isra'ila ta ce, Iran ta ƙaddamar da...

Isra’ila ta na da makaman nukiliya 90

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya dade yana cewa Iran...

Kashe jagoran Iran Ayatullah shi ne kawo ƙarshen rikici – Isra’ila

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya ce duk wani shiri...

Jerin sunayen masu Fashin Waya 51 da aka kama a Kano

Rundunar ƴansandan Kano, ta fitar da jerin sunayen Mutane...

Iran ta dakatar da tashin jirgi a ƙasarta

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Iran ta...

Poland za ta kwashe dukkannin ƴan ƙasarta daga Isra’ila

Poland na shirin kwashe kusan ‘yan kasarta 200 daga...

Kisan Binuwai abun haushi ne bai kamata a ƙyale ba – Atiku

Atiku Abubakar ya yi Allah-wadai da Kisan Benue, tare...

Ƴan Bindiga sun ajiye makamai a Katsina

Wasu fitattun jagororin ƴanbindiga da suka addabi yankunan ƙaramar...

Iran ta rataye Mutumin da ya yi mata leƙen asiri

Iran ta ce ta aiwatar da hukuncin kisa ga...

Isra’ila ta ci gaba da neman Mutanen da suka maƙale

Tawagar masu aikin ceto a Isra'ila na ci gaba...

Kotu ta bayar da umarni a kashe Matashi ɗan shekara 23 a Kano

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 23 ƙarƙashin mai...
X whatsapp