fidelitybank

Magoya bayan Buni sun yi zanga-zanga a sakatariyar APC

Date:

Magoya bayan shugaban kwamitin tsare-tsare na babban taron jam’iyyar CECPC na jam’iyyar APC, Gwamna Mai Mala Buni, sun gudanar da zanga-zanga a sakatariyar jam’iyyar ta kasa Buhari House dake Abuja.

Rahotanni sun ce, a halin yanzu sun tabbatar da cewa, masu zanga-zangar a ranar Talata sun mamaye sakatariyar,  a madadin Buni kan abin da ake kyautata zaton juyin mulki ne aka yi wa shugaban CECPC.

Ku tuna cewa Gwamna Buni ya yi tafiyar kwanaki a Najeriya, kuma mukaminsa na shugaban CECPC ya kasance a karkashin Gwamna Abubakar Sani Bello na Jihar Neja.

Jaridar Vanguard ta raawaito cewa, a ranar Talata cewa, zanga-zangar da aka yi a sakatariyar kasa shiri ne na dawowar Gwamna Buni gida Najeriya.

Musamman sakataren jam’iyyar CECPC na kasa, Sanata John James Akpanudoedehe wanda ya samu rakiyar shugaban jam’iyyar na jihar Kogi, Abdullahi Bello da wasu hadiman Gwamna Buni.

latest news in nigeria today 
2021 ripples

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp