fidelitybank

Magoya bayan APC sun yi tattalin goyon bayan INEC

Date:

Magoya bayan jam’iyyar All Progressive Congress APC, sun gudanar da wani tattaki a birnin Abuja, wanda suka ce sun yi ne domin nuna goyon baya ga demokuradiyya.

Hakan na zuwa ne kwana guda bayan da ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Peopls Democratic Party, PDP, mai hamayya, Atiku Abubakar ya jagoranci zanga-zangar rashin yarda da sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na 2023.

Tattakin, wanda magoya bayan jam’iyyar APC ɗin suka shirya, sun ce sun yi ne domin nuna amincewa da sakamakon zaɓen shugaban ƙasar wanda aka gudanar a watan Fabarairu.

Hukumar zaɓe ta INEC, ta ayyana Bola Ahmed Tinubu na jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaɓen shugaban ƙasar, inda zai gaji shugaba mai ci, Muhammadu Buhari, wanda ke kammala wa’adin shugabancinsa na biyu na shekara huɗu-huɗu.

Sai dai manyan jam’iyyun adawa, irin su PDP da LP sun nuna rashin amincewa da sakamakon, inda dukkaninsu suka sha alwashin ƙalubalantar sakamakon a kotu.

opra news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp