fidelitybank

Magoya bayan APC sun nuna fishin su ga INEC ta hanyar zanga-zanga

Date:

Daruruwan magoya bayan jam’iyyar APC ke gudanar da zanga-zangar lumana a ofishin hukumar zabe ta INEC da ke a jihar Kano.

Daruruwan magoya bayan jam’iyyar APC ke gudanar da zanga-zangar lumana a ofishin hukumar zabe ta INEC da ke a jihar Kano da ke arewa maso yammacin Najeriya.

Hukumar zaÉ“en dai ta bayyana Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar adawa ta NNPP a matsayin wanda ya yi nasara a zaÉ“en.

Bayan doke babban abokin hamayyarsa Nasiru Yusf Gawuna na jam’iyyar APC mai mulkin jihar.

Masu zanga-zangar sun ce kamata yayi a ayyana zaɓen a matsayin wanda bai kammala ba

Jam’iyyar ta APC dai ta kuma miÆ™a wa hukumar INEC takardar Æ™orafinta game da zaÉ“en

nnn.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp